Musulmai
Kungiyar Musulmai masu aikin jarida MMPN, reshen jihar Kwara, sun yi Alla-wadai da rikicin da ya biyo bayan hana dalibai mata sanya Hijabi a makarantar Oyun.
Hukumar Kula da Jami'o'i ta Najeriya, NUC, ta amince a fara gudanar da karatun digiri a bangaren shari'ar musulunci a Jami'ar Bayero da ke Kano, BUK, rahoton Th
Shugabannin Majalisar Koli ta Shari'a a Najeriya (SCSN) sun ce musulmin Najeriya ba su taba shiga muwuyacin hali irin na yanzu ba.Nafiu Baba Ahmad, Sakataren Hu
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, Ahmed Musa,ya gwangwaje masallacin Juma'a da ke Garoua a kasar Kamaru da tallafin $1,500 bayan idar da salla.
Wata kotu a ƙasar Pakistan dake tafiyar da mulki da dokokin musulunci, ta yanke wa wata matashiya yar shekara 26 hukuncin kisa bisa zargin batanci ga Annabi.
Mun kawo muku cikakken bayani kan Filin yaƙin Mbormi mai tsohon tarihi. kuma wanda ke ɗauke da mazan kwarai da suka yi yaki domin kare martaban Musulmai a baya.
Kungiyar MURIC ta bukaci Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi gyara a kan hutun da ta ke bayarwa, ta mayar da daya ga watan Muharram na shekarar musulunci a matsay
Wani babban malamin ɗarikar Tijjaniya, wanda mutane ke matukar girmama shi a jihar Kwara, Sheikh Shuaib AbdulSalam, ya rasu ranar Laraba da safe bayan jinya.
Wata kafar intanet a kasar Indiya, ta jawo cece-kuce a duniya yayin da ta tallata yin gwanjon fitattun mata musulmai a kasar ciki har da Malama Yousufzai..
Musulmai
Samu kari