Musulmai
Kungiyar hadin kan kasashen musulman duniya ta yi Allah wadai da harin da aka kai kan wasu matafiya a wani yankin jihar Sokoto a makon jiya. Ta bayyana addu'o'i
Kungiyar kare hakkin musulmai, MURIC ta nuna rashin amincewarta da hana sa niqabi ga matan musulmai da hukumar Jami’ar Noma ta Tarayya da ke Abeokuta, FUNAAB ta
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi jimamin lamarin hatsarin jirgin ruwa da ya rutsa da wasu ɗaliban Isalmiyya a garin Bagwai, jihar Kano.
An samu yar sabani tsakanin malaman Musulunci da iyalan marigayi dan wasan Nollywood Babatunde Omidina wanda aka fi sani da Baba Suwe, an samu jinkiri kan haka.
Sakamakon barkewar tarzoma a kan dakatar da sanya hijabi ga daliban fannin jinya na jami’ar fasaha ta LAUTECH, Ogbomoso, jihar Oyo da ke Najeriya, an samu masl
Rahotannin dake hitowa daga wurin musabakar karatun alkur'ani da hukumar yan sanda ta shirya a jihar Kano, DPO na karamar hukumar Takai ne ya samu nasara ta 1.
Mai alfarma sarkin musulmi ya yi kira ga shugaban ƙasa muhammadu Buhati ya taimaka kada ya sake bari kungiyar ASUU ta sake tsunduma yajin aiki a jami'o'in ƙasa
Shahararren malamin addinin islama, kuma mai jan sallah a masallacin Harami, Sheikh Abdulrahman Sudais ya yi kaurin suna a duniya. Ga abubuwan da ya kamata ku s
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai (MURIC) ta bayyana cewa mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo yana kaunar Musulmai duk da kasancewarsa Kirista, kuma fasto.
Musulmai
Samu kari