Musulmai
A daren yau Juma'a ne a kwamitin ganin wata na kasa ya bukaci musulmai a Najeriya su fara duban jinjirin watan Ramadana na wannan shekara, inda ake jira...
Wasu limamai, malaman addinin Islama, da shugabannin matasa a ranar Alhamis, 31 ga watan Maris sun ziyarci mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo...
Kwamitin ganin wata na kasa (NMSC) ya sanar da cewa, lokaci ya yi da musulman Najeriya za su fara duban watan Ramadana a cikin wannan mako, inji wata sanarwa.
Yayin da watan Azumin Ramadan ke gab da shigowa, akwai wasu manyan hanyoyi na musamman da muka tattara domin su taimaka wajen shirya wa watan mai Alfarma .
Kungiyar ta koka da cewa, hakan kamar killace musulman duniya ne da samun kusanci da ubangijinsu kasacewar sallar ta Tarawih na kara shajja'a musulmai da dama.
Wata kotun kasar Faransa ta rushe kudirin gwamnatin kasar na rufe wani masallaci da ke garin Bordeaux, Daily Trust ta ruwaito. Sefen Guez Guez, lauyan kungiyar
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abdullahi Ganduje, ta uamrci dukkan makarantun jihar su baiwa ɗalibansu hutu saboda zuwan watan azumin Ramadan
Tinubu ya nemi majalisar koli ta shari’a da ta kafa wani sashi na harkokin siyasa domin wayar da kan mabiya addinin game da samar da shugaban kasa Musulmi.
Ana hana al'ummar Hausa/Fulani ganin Likitia a asibitin koyarwan jami'ar Jos saboda suna ikirarin cewa sun yan asalin jihar Plateau ne, sannan a tilastasu.
Musulmai
Samu kari