Kungiyar Miyetti Allah
Yayin da ake cikin jimami, gwamnan Benue, Hyacinth Alia, ya yi Allah-wadai da kisan shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku da wani dan uwansa.
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Hukumar EFCC ta ce tana shirin gurfanar da shugaban kungiyar Fulani ta Miyetti Allah domin zargin da ake masa kan alaka da kudi ba ta hanyar da ta dace ba.
A labarin nan, za a ji cewa makusantan mai neman takarar Sanata a Taraba, Bello Badejo sun bayyana cewa an dauke ubangidansu bayan ya gana da magoya baya.
Kungiyar MACBAN ta roƙi Shugaba Donald Trump da Majalisar Dokokin Amurka su cire sunanta daga duk wani jerin sunaye da ke danganta ta da ta’addanci a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa 'yan majalisar Amurka sun mika bukata ga Ma'aikatar kudi da kasar da ta sanya wa Miyetti Allah da MACBAN na Najeriya takunkumi.
Fadar shugaban kasa ta gana da Sarkin Musulmi da kuma shugabannin kungiyar Miyetti Allah inda ta nuna damuwa kan yadda shanu ke yawan cika titunan Abuja.
Rahotanni sun tabbatar da cewa ‘yan bindiga sun kashe shugaban Miyetti Allah a Filato bayan buda baki. An taba kai masa hari sau uku kafin daga karshe a kashe shi.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a jihar Kwara. 'Yan bindigan sun kashe shugaban kungiyar Miyetti Allah, bayan sun farmake shi a gaban gidansa.
Kungiyar Miyetti Allah
Samu kari