Kungiyar Miyetti Allah
Kungiyar Fulani makiyaya ta bayyana cewa ba ta goyon baya kuma mambobinta ba zasu fito zanga-zanga da za a yi ƙasar nan kan yunwa da matsin rayuwa.
'Yan bindiga sun hallaka shugaban matasa na kungiyar Miyetti Allah a jihar Plateau mai suna Yakubu Muhammad a daren jiya Alhamis 18 ga watan Yulin 2024.
Kotu ta sallami shugaban Miyetti Allah Kautal Kore Bello Bodejo daga tuhumar da ake masa na ta’addanci wanda ofishin babban lauyan gwamnatin tarayya ya shigar.
Gwamna Sule Abdullahi na jihar Nasarawa ya haramta dukkan ayyukan kungiyoyin sa-kai na kabilanci a jihar da suka hada da na Fulani da Eggon da Bassa.
Shugaban kungiyar Miyetti Allah, Bello Badejo ya bayyana yadda Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa da tilasta masa jagorantar ƙungiyar da ake zarginsa a kai.
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da shugaban kungiyar Miyetti Allah kan zargin kafa kungiyar ta'addanci tare da saba dokar wanzar da zaman lafiya ta shekarar 2022.
Rundunar 'yan sanda ta cafke shugaban kungiyar Miyetti Allah ta MACBAN a jihar Adamawa, Alhaji Jaoji Isa kan wasu zarge-zarge na badakalar kudade.
Sababbin bayanai sun fito bayan bacewar shugaban 'yan Miyetti Allah Kautal Hore a Nasarawa. Hukumar DSS tace ba ta tsare da shugaban kungiyar makiyayan.
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta kasa sun cafke shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Haure, Bello Bodejo, kan kafa kungiyar ‘yan banga a Nasarawa.
Kungiyar Miyetti Allah
Samu kari