Mata Da Miji
An samu sabanin a zaman shari'ar wani dan kasuwa da matarsa a Kotun shari'a mqi zama a Magajin Gari Kaduna, yace sam bai saki matarsa ba kuma yana kaunarta.
Wani bawan Allah a shafinsa na Twitter ya bayyana labarin ango da amaryar da suka buga hatsari bayan daura aurensu suna hanyar zuwa gida. Sun sheka lahira.
Wani bikin gargajiya a Najeriya ya tarwatse bayan da dangin miji basu kawo maggi da kiret din maltina ba cikin kayan sadakin amarya da suka zo da shi wurin.
Kotun shari'ar Musulunci mai zama a Magajin Gari Kaduna ta kawo karshen zaman Aure tsakanin Ango da Amarya na watanni uku saboda rashin zaman lafiya tsakani.
Bidiyon wata matar aure tana nunawa mijinta kauna da kulawa ya kayatar. Matar tana hanzarin ba mijinta abinci a baki saboda zai makara aiki da safe tamkar yaro.
Wani mutumi ya ziyarci gidan tsoguwar matarsa kwanaki kadan bayan sun rabu, ba zato ya fara tube tufafin jikinsa yana cewa ai ba su rabu ba, a nan zai kwana.
Wani karamin yaro ya haddasa cece-kuce da ban dariya a soshiyal midiya yayin da aka wallafa bidiyon yadɗa ya hakince kamar wani babban Oga, ya ki yarda da abu.
Wata budurwa ta dinga rafsar kuka a bidiyon da ta saki a TikTok na yadda karenta ya tsallaka har saman tebur ya yagalgala mata kudi har @2000 bayan fitar ta.
Kyakyawar budurwa mai aji da ta kwashe shekaru 15 tana zama a birnin Dubai ta dawo Najeriya neman mijin aure. Ta sanar da cewa haya take ta biya makuden kudi.
Mata Da Miji
Samu kari