Mata Da Miji
A taron wani aure, anga wani ango ya mari matarsa a gaban wani malamin majami'a a cikin maja'mi'ar. Abinda ya farun na marin, wani wanda ya halarci daurin auren
Wani bako a wurin biki ya baiwa jama'a mamaki bayan ya kai wa amarya da ango gudumawar itace a ranar aurensu. Sun dinga dariya inda suka dauka hoto tare dashi.
Jama’a sun tofa albarkacin bakinsu yayin da filin biki ya koma filin daga sakamakon fada da ya kaure a tsakanin uwargida da ta je bikin, ango da dangin amarya.
Wata mata ce ta kulunbala ta sanar da mijinta cewa 'ya'yan da yake daukar nauyin dawainiyarsu ba 'ya'yansa bane.Hakan yasa ya fadi ya samu bugun zuciya nan take
Kotu ta mallakawa wani magidanci naira miliyan 8 bayan ya maka abokiyar sharholiyarsa a kotu kan zagin matarsa ta sunna da barazanar fallasa shi a idon duniya.
Taron daurin aure ya rincabe da rikici sakamakon fadan da ya kaure tsakanin amarya da ango a nahiyar Asiya ana tsaka da gudanar da taro, ta maresa shima ya rama
wani magidanci ya maka matarsa a wajen cajin ofis din 'yan sanda kan yadda matar taka kasa bayanin wasu miliyan biyar da ya bata dan fara kasuwancin sai da giya
Wani dan Najeriya mazaunin kasar Jamus ya roki jama’a da su kawo masa dauki bayan ya koka cewa matar da ya aura ya kai turai tana bin maza da muzguna masa.
Bayan tsawon lokaci suna rayuwa nesa da juna wata matar aure ta baiwa sahibinta mamaki yayin da ta kai masa ziyarar bazata, abinda ya yi ya ja hankalin mutane.
Mata Da Miji
Samu kari