Mata Da Miji
Wani Fasto mai suna Meshack Aboh ya shawarci maza musamman Kiristoci da su auri mata fiye da daya saboda hakan na kara tsawon rai, ya ce yanzu haka matansa biyu
Masu gabatar da shirin nan na 'Mata A Yau' sun ziyarci Malam Aminu Daurawa, shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano domin yin bayani kan kalamansu da suka janyo.
Wata mata ta shaude mijinta da bulala saboda yadda yake fita a cikin dare ba tare da izininta ba. Bidiyo ya nuna yadda suka kaya da kuma martanin 'yan intanet.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Katsina ta damƙe wata amarya mai suna Tinene bisa zargin ta gutsire kayan aikin Angonta a karamar hukumar Ƙafur, jihar Katsina.
Wasu matan aure a jihar Kaduna sun yi zanga-zanga kan tsadar abinci da kuma tsananin yunwa da ke damunsu, sun ce yara biyu sun mutu saboda tsabar yunwa a Igabi.
Wani dattijo mai kimanin shekaru 84, ya halaka matarsa yar shekara 75 a jihar Edo. Dattijon ya bayyana cewa ya dauki matakin ne saboda rashin ba shi hakkin.
Wata matar aure a Abuja ta fashe da kuka bayan mai tura baro ya tsere mata da kayan abinci har na fiye da Naira dubu 20 a Abuja, an ba ta taimako a kasuwar.
Wasu tsagerun ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban malami, Malam Abubakar Musawy Ibrahim tare da matarsa mai jego da ‘ya’yansa su biyu a Jihar Kaduna.
Har yanzu Annostacia Mutamuruka tsarkakakkiya ce a shekaru 80 saboda mikinta bai taba kwanciyar aure da ita ba sannan ya barta. Ta yi rayuwar kadaici ba yara.
Mata Da Miji
Samu kari