Mata Da Miji
Wata mata a shafin TikTok, Claire Wiyfengla, ta ja hankalin mata kan cewa duk wacce ba ta shirya duƙar da kai ta yi wa namiji biyayya ba, karma ta yi aure.
Wata budurwa yar Najeriya ta wallafa bidiyo inda ta koka kan cewa za ta shiga sabon shekarar 2023 ba tare da mijin aure ba. Ta kuma gargadi mata kan 'feminism'
Wata matsakaiciyar matar aure kyakkyawa ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya yayin da ta wallafa Hotunan mijinta mai matukar girma, mutane maida mata raddi.
Wani lauya mai suna Ayo Sogunro ya bayyana yadda ya kwana a ofishin 'yan sanda bayan kawarsa matar aure ta ziyarce shi dakin otal a Abuja don tattaunawa da ita.
Wani mutum ya janyo muhawara a intanet bayan wani bidiyo nasa da ya fita, inda yake bayyana adadin matan da ya kamata a ce mutum ya aura. Mutumin ya ce a ganin.
Wata budurwa ta wallafa wani faifan bidiyo inda ta ce babu macen da ke iya ciyarda iyalinta na tsawon wata daya ko fiye da haka ba tare da cin zarafin mijin ba.
Wata mata ta roƙi wata kotu da ke Gwagwalada da ta gintse aurenta na shekaru 14 da mijinta saboda wasu munanan ɗabi'u da ta ce mijin nata yana aikatawa. Matar.
Wani magidanci da ya kama matarsa da wani mutum a otal ya tare ta amma ta nuna bata nadama. Hakan yasa ya juya zai tafi amma ya fashe da kukan takaicintaa.
Salamat Suleiman, wacce ba ta wuce watanni 2 da aure ba ya nemi saki a Kotu bisa hujjar cewa ruwan kwayar halittar Angonta a tsinke yake. Kotu ta basu shawara.
Mata Da Miji
Samu kari