Masu Garkuwa Da Mutane
Yan bindiga sun halaka akalla mutane goma sha biyu tare da jikkata wasu tara a sabon harin da suka kai kauyen Gindin Dutse Makyali da ke Kajuru, jihar Kaduna.
Tsagerun masu garkuwa da mutane sun kai farmaki kan garuruwan n Dekko, Lama da Monkin a karamar hukumar Zing ta jihar Taraba inda suka yi awon gaba da mutum 16.
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba ta karrama jami’an ta guda hudu bisa kin karbar cin hancin naira miliyan 8.5 daga hannun wani dan bindiga a yayin da suke bincike.
Rundunar 'yan sandan jihar Nasarawa ta tabbatar da samun nasarar cafke wasu mutum zargi da ake zargi da sace kananan yara sun sayarwa a yankin Kudancin Najeriya.
Rundunar ‘yan sandan jihar Ekiti ta cafke wasu ‘yan kungiyar masu garkuwa da mutane 8 da suka sace wasu ‘yan makaranta da malamansu a garin Emure kwanan nan.
Jami’an ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun kai samame a sansanonin masu garkuwa da mutane biyu inda suka cafke wani mutum mai suna Sa’idu Abdulkadir.
ami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kano sun kama wasu mutane uku da ake zargi da yin garkuwa da halaka wani dan makwabcinsu mai shekaru 14 da haihuwa.
Rundunar 'yan sandan jihar Sokoto ta ce ta cafke wasu mutum biyar da take zargin 'yan dabar masu garkuwa da mutane tare da kwato makamai da tarin harsasai.
Dakarun rundunar ƴan sandan Najeriya sun yi ram da kasurguman masu garkuwa da mutane da ke da hannu a hare-hare daban-daban a birnin tarayya Abuja.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari