Manyan Labarai A Yau
Ana iya yi wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ike Ekweremadu da matarsa Beatrice daurin rai da rai idan aka same su da laifi kuma aka ya
Hukumar yan sandan kasar ta tabbatar da labarin cewa an garkame Ekweremadu a kurkuku kuma za'a gurfanar da su a kotu ranar Alhamis bayan gudanar da bincike.
Yan yankunan da ta'addancin 'yan bindiga yayi kamari a yankin Kusherki na karamar hukumar Rafi ta jihar Niger sun nemi zaman lafiya da kungiyoyin 'yan bindiga.
Hadimin tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu ya ce har yanzu bai samu sanarwa daga ubangidan nasa ba a hukumance kan batun kama shi.
Yan bindiga sun kai farmaki gidajen da ke yankin Rahamawa da Shagari low-cost a jihar Katsina a safiyar yau Alhamis, 23 ga watan Yuni inda suka sace mutane.
Matashi ya baiwa mahaifinsa kyautar kudi sai kuma ya karbe abin sa saboda uban nasa baya goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Obi.
Wasu ‘yan fashi da makami sun farmaki wani lambun shakatawa na Aco Estate Garden da ke birnin Abuja inda suka yi wa masu shakatawa fashin kudi da kayayyakinsu.
Wasu tsagerun yan bindiga sun fille kan Nelson Achukwu, wani tsohon dan majalisa a jihar Anambra bayan sun yi garkuwa da shi. Sun kuma karbi kudin fansarsa.
Buhari ya bukaci majalisar dattawa ta tantance tare da tabbatar da Mohammed Bello Shehu a matsayin shugaban Hukumar Tatattarawa da Raba Kudin Shigar Gwamnati.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari