Manyan Labarai A Yau
Wata gobara ta tashi a wani ɓangare na wata babbar kasuwa a jihar Anambra. Gobarar dai ta laƙume shaguna da dama inda ta janyo asarar dukiya mai yawan gaske.
Kowane ma'aikacin Gwamnati zai samu karin 20% a kan albashin da ya saba karba a Legas. Karin da aka yi zai fara aiki tun daga watan Junairu, za a biya bashi.
Jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) ta musanta labaran ƙaryar dake yawo cewa ta dakatar da ɗan takarar gwamnan ta a jihar Nasarawa. Tace ba gaskiya bane.
An sake samun tashin gobara a jihar Kano. Wata gobara da ta tashi a kasuwannin Bagwai da Sumaila ta laƙume shaguna da dama. Ana yawan samun gobara a Kano..
Wata kotun daukaka ƙara a birnin tarayya Abuja, tayi watsi da ƙarr da abokin harƙallar DCP Abba Kyari ya shigar na neman a bayar da belin sa. Kotun ta ƙi yarda.
Mutane na cigaba da wahala, N500 da N1000 da CBN ya karbe sun gagara dawowa bankuna. ‘Yan kasuwa, masu sana’ar hannu, dalibai da masu POS su na kuka har yau.
Wata matar aure ta nemi kotu da ta raba auren ta da mijinta na tsawon shekara ashirin saboda ta gaji da zama da shi, kuma yana muzgunawa rayuwar ta a auren su.
Allah ya yiwa mataimakin limamin masallacin Sultan Bello na Kaduna, Mallam Isa Ibrahim Rasuwa. Marigayin ya rasu ne da safiyar yau Laraba a wani asibitin Kaduna
Wata kyakkyawar budurwa ta dauki hankula sosai bayan bayyanar bidiyonta tana tafiya tare da zakuna. Mutane da dama sun cika da mamaki bayan ganin bidiyon nata.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari