Manyan Labarai A Yau
Bidiyon wani matashi wanda baya da hannuwa yana rubutu cikin sauri ya ɗauki hankula sosai a yanar gizo. Matashin dai yayi amfani da ƙafar sa wajen yin WhatsApp.
Wata budurwa ta yanke shawarar rabuwa da saurayinta bayan ta gano sunan shi na gaskiya. Budurwar ta koka cewa sunan na shi yayi kama dana ƴan ƙauye a wajen ta.
Wata matashiya yar Najeriya ta garzaya soshiyal midiya don nuna bakin cikinta a rayuwar aurenta. Matashiyar ta sha alwashin cewa ita da aure sun yi hannun riga.
Abdullahi Abacha, daya cikin yayan tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya, marigayi Janar Sani Abacha, ya rasu yana da shekaru 36, Daily Nigerian ta rahoto.An
Bidiyon wata budurwa ƴar Najeriya da ta koma ƙasar waje bayan kammala yiwa ƙasa hidima (NYSC) ya ɗauki hankula sosai a yanar gizo. Mutane sun yi ta sharhi akai.
Allah ya yi wa Amar na Dutse kuma hakimin Basirka a jihar Jigawa, Alhaji Muhammad Suleiman da yaransu uku sun rasu. Hakan ya faru ne sakamakon hadarin mota.
Gaskiyar zance ya fito fili dangane da kisan ɗan gwamnan jihar Rivers, Nyesom Eike a ƙasar Amurka. Majiya mai tushe ta fito ta ƙaryata labarin da aka yaɗa.
Bidiyon wata budurwa mai ƙananan hannuwa ya ɗauki hankula sosai. Budurwar ta yi amfani da ƙafafun ta cikin gwanancewa, wanda hakan ya bayar da mamaki sosai.
Ko da ba a kammala tattara kuri’un zaben 2023 ba, za a ji Hadi Sirika ya na sa ran sun yi galaba. Hadi Sirika ya ce Asiwaju ya lashe zabe tuni. #Jagaban2027.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari