Manyan Labarai A Yau
Rundunar sandan Najeriya ta jihar Ogun tace zata kama Habeeb Okikiola, fitaccen mawaki da aka fi sani da Portable a ranar Juma'a idan bai kai kansa caji ofis ba
Mumman gobara ta tashi a shahararen kasuwar Balogun dake Legas Island, rahotanni sun bayyana cewa gobarar tayi barna a wani plaza da ake sayar da takalaman mata
Kwamandan ƙungiyar ƴan ta'addan Islamic State For West Africa (ISWAP), Abu Muhammed, ya halaka mataimakin sa Abu Darda, bayan sojoji sun kai musu farmaki..
EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arziki zagon-kasa ta kama yaron shugaban PDP. Kola Obafemi a matsayin Lauyan wadanda ake kara ya nemi beli amma bai dace ba
Zababben ‘dan majalisar Gbako ya sha da kyar ne a sakamakon harin da aka kai masa a Gyado a Benuwai. A makon da ya gabata aka yi zaben jihohi, Dajoh ya ci zabe.
Wani ɗan Najeriya da ya koma ƙasar waje ya koka kan halin da ya tsinci kan sa a ciki, yace ya kasa samun aikin yi domin haka gida zai dawo kuɗin jirgi yake nema
Babban bankin Najeriya (CBN), ya umurci bankunan kasuwanci da su bude rassan su a ranakun Asabar da Lahadi, domin rabawa kwastomomin su takardun kuɗaɗe....
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya aike da saƙon ta'aziyyar sa kan rasuwar tsohon kakakin majalisar dokokin jihar, Nasiru Nono, wanda ya rasu a hadarin mota.
EFCC mai yaki da rashin gaskiya za ta fara farautar wadanda za su bar mulki a watan Mayu, ga wadanda za su bar ofis bayan Mayu, a shirye ake da a kamo su duk.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari