Manyan Labarai A Yau
Rahotanni sun tabbatar da yau ake sa ran fara dawowar ƴan Najeriyan da suka maƙale a ƙasar Sudan zuwa gida Najeriya. Sahun farko ana tsammanin mutum 354...
Wani magidanci mai neman masoyiya a yanar gizo, ya ƙare da turawa ɗiyar sa kuɗi ba tare da ya sani ba a matsayin masoyiyar sa. Ɗiyar ta sa ce dai ta shaida haka
Tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, ya ce ƙasar nan ta tafka babbar asara rashin samun mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, a matsayin shugaban ƙasa.
Wata dalibar ajin karshe a jami'ar Benin ta mutu tana cikin barcin ta. Mutuwar alibar mai suna Maria Precious Tunde, ta girgiza sauran ɗalibai matuƙa sosai.
Ministan Kwadagon Najeriya, Chris Ngige ya bayyana a fili cewa albashinsa duk wata N942,000 ne kuma babu wani alawus da ya ke samu bayan hakan bayan cire haraji
Tsohon ministan Niger Delta kuma zaɓabɓen sanata, Godswill Akpabio, ya gana da shugaba Buhari. Sanatan ya gaya masa aniyar sa ta son zama shugaban majalisa.
Babban bankin Najeriya (CBN), ya fito fili ya yi fatali da batun janhe sabbin takardun kuɗi daga hannun mutane. CBN ya ce baya da wani shiri makamancin hakan.
Rahotanni sun tabɓatar da sama da ɗalibai ƴan Najeriya 500, sun maƙale a iyskokin ƙasar Sudan da Egypt. Ɗaliban na cikin mawuyacin hali na rashin tabbas...
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar wata ɗalibar jami'ar jihar Yobe (YSU) mai suna Maryam Lawan Goroma, bayan ta kammala rubuta jarabawa. Har an yi jana'izar ta.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari