Manyan Labarai A Yau
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde na PDP, ya bayyana cewa a shekara huɗuɓda ya yi yana mulkin jihar, arziƙinsa ya samu koma baya inda ya ragu sosai da kaso 12%.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya buƙaci magoya bayansa 'Obidients' da sauran ƴan Najeriya da su zama masu bin doka da oda.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa zai tafu ya ar ƙasar nan fiye da yadda ya zo ya tarar da ita a shekarar 2015. Shugaba Buhari ya ce ya kawo sauyi
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya buƙaci jam'iyyun adawa daɓƴan takarar su masu ƙalubalantar sakamakon zaɓe, da su kai zuciya nesa su rungumi hukuncin kotu.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, zai gabatar da jawabin bankwana ga ƴan Najeriya, ranar Lahadi, 28 ga watan Mayun 2023, kafin bikin miƙa mulki ga Bola Tinubu.
Mai martaba Sarkin musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya shawarci zaɓaɓben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, kan samo hanyoyin ciyar da ƙasar nan gaba.
Gwamnan jihar Kaduna mai jiran gado, sanata Uba Sani, ya sha alwashin kammala ayyukan da gwamnan jihar mai barin gado, Nasir El-Rufai, ya fara bai kammala ba.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya naɗa sabon kwamishina na hukumar zaɓe ta jihar. Naɗin kwamishinan na zuwa ne saura ƴan sa'o'i Ganduje ya ba ofis.
Wata tsohuwa mai shekara 123 a duniya ta koka kan rashin samun abokin rayuwa da bata yi ba. Ta nemi ƴan soshiyal midiya su taimaka mata wajen samo abokin rayuwa
Manyan Labarai A Yau
Samu kari