Manyan Labarai A Yau
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada sabbin daraktoci 11 domin su jagoranci hukumomi daban-daban a ma’aikatar fasaha, al’adu da tattalin arzikin fikira ta tarayya.
Shugaba Bola Tinubu ya nada sabbin daraktoci 11 a ma'aiktar fasaha, al'adu da tattalin arzikin Fikira, a ranar Juma'a, 12 ga watan Janairu. Ali Nuhu ya samu shiga.
A cigaban shari’ar da ta biyo bayan babban zaben Najeriya na 2023, Jaridar Legit Hausa ta yi rubutu akan jerin gwamnoni 10 da suka yi nasara a kotun koli.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta samu nasarar cafke wasu mutum biyu da ake zargi da aikata laifin sace janareto da batiri mai amfani da hasken rana a masallaci.
Yan bindiga sun sake tafka ta'asa a jihar Benue a wani sabon harin ta'addanci da suka kai. Yan bindigan a yayin harin sun sace shugaban karamar hukuma.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya aika wa abokin takararsa Nasiru Yusuf Gawuna wanda ya kasance dan takarar jam'iyyar APC sakon neman sulhu.
Sakamakon hukuncin Kotun Koli a shari’ar gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da Nasir Yusuf Gawuna ya haifar da martani daga wajen Rabi'u Kwankwaso.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan yarjejeniyar da ya cimmawa da Tinubu.
Abdul-Aziz Na'ibi Abubakar, jigon jam’iyyar PDP ya yi hasashen cewa gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ubangidansa, Rabiu Kwankwaso, za su sauya sheka zuwa APC.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari