Manyan Labarai A Yau
Dan takarar gwamnan jam'iyyyar All Progressives Congress (APC), Nasiru Yusuf Gawuna, ya yi magana kan hukuncin kotun koli wanda ya tabbatar da nasarar Gwamna Abba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi muhimmin kira ga gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) bayan sun gudanar da taro a birnin tarayya Abuja.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi magana kan yiwuwar kwace mulkin kasar nan daga hannun jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben 2027.
Kwamishinan yan sandan jihar Kano ya bayar da sabon umarni ga jami'an yan sandan jihar, biyo bayan hukuncin kotun koli da ya tabbatar da nasarar Gwamna Abba.
Alikon Dangote wanda ya fi kowa kudi a Najeriya ya kama hanyar komawa cikin jerin attajirai 100 da suka fi kowa kudi a duniya, bayan cin riba mai yawa a kwana daya.
A ranar Juma'a, 12 ga watan Janairu ne Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da dukkan shirye-shiryen hukumar ba da tallafin dogaro da kai ta kasa (NSIPA).
Kotun Koli za ta yanke hukuncinta na karshe kan takaddamar zabukan gwamnoni a Kano, Filato, Legas da sauransu. Legit Hausa ta tattaro martanin yan Najeriya.
A yau Juma'a, 12 ga watan Janairu ne Kotun Koli za ta yanke hukuncin karshe a shari'o'in zabukan gwamnonin Filato da Legas. Legit za ta kawo hukuncin kai tsaye.
An gano cewa dukiyar da zuriyar Sarkin Saudiyya suka mallaka ta ninka wacce attajiran duniya Musk da Gates suka tara. Zuriyar na da dalar Amurka tiriliyan 1.4.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari