Mai Mala Buni
A karshe, APC ta zabi ranar da za tayi zaben sababbin Shugabannin Jam’iyya na kasa. Tun watan Yunin 2020 da aka ruguza majalisar Oshiomhole, ake jiran zabe.
Gwamna mai Mala Buni kuma shugaban kwamitin riko na jam'iyyar APC na kasa, ya bayyana cewa sun kai babban taron jam'iyyar zuwa 2023 ne saboda wasu dalilai.
Jiga-jigan APC a irinsu Kwara da Imo sun ki yarda Jam’iyya tayi masu sulhu. A Jihohin Kano da Legas kuwa, an kama hanyar shawo kan rigimar da ta bullowa APC.
Sanata Kabiru Garba Marafa ya sha alwashin kai karar shugaban jam’iyyar APC a kotu. Mutanen Sanata Marafa za su yi amfani da kotu ne domin a tsige Mala Buni.
Rikicin da ke jam'iyyar APC ya tsananta a ranar Lahadi yayin da bangaren Sanata Kabiru Garba Marafa na jam'iyyar a jihar Zamfara suke kokarin tsige Mai Mala.
Shugaban jma'iyyar APC kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ziyarci jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu a gidansa. Ana sa ran sun tattaunawa batutuw
Hakimin wani gari a jihar Yobe, ya hadu fushin gwamna Buni, yayin da ya narkawa gwamnan ashariya cikin rashin mutumci da girmamawa. Ya karbi takardar kora.
Buni ya sauya wa Abdullahi Bego wurin aiki daga ma’aikatar harkokin cikin gida, labarai da al’adu zuwa sabon kwamishinan ma’aikatar samar da dukiya, tallafi.
Mai Mala Buni, shugaban kwamitin riko na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a ranar Laraba, 13 ga Oktoba, ya gana da gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa.
Mai Mala Buni
Samu kari