Labaran Soyayya
Magidanci mai shekaru 55 ya sheke matarsa mai shekaru 45 bayan ya zargeta da cin amanarsa kuma daga bisani yayi tafiyar 12km zuwa ofishin 'yan sanda da kanta.
Wata baturiya wacce ta auri dan Najeriya ta bayyana yadda take jin dadin zama da mijin ta dan Najeriya.Ta wallafa bidiyon kanta tana ayyukan gida a Najeriya.
Kyawawan hotunan fitacciyar 'yar siyasa kuma tsohuiwar 'yar takarar gwamnan jihar Kogi, Natasha Akpoti, yayin da ta haifa kyakyawan yaro namiji sun bayyana.
Hajiya Hauwa, tsohuwar matar marigayi tsohon gwamnan jihar Taraba, Danbaba Suntai, ta bayyana a hotuna tare da matashin da tayi wuf da shi, Halliru Saad Malami.
Kafin yanzu, maza ne aka fi sani da da dabi'ar ba wa matansu, 'yan matansu da wadanda zasu aura kyautar motoci a matsayin kafinn wasu mataa su canza salon.
A wannan makon, labaru marasa dadi ne aka rika dangatawa da Jarumin Nollywood Yekini Higher wanda ake kira Itele. Jarumin wanda ya sha suka a dandalin sada zumu
Eric LaBrie, matar da ta yi fice saboda soyayya da abubuwa marasa rai ta ce tana sha'awar Husumiyar Eiffel, irin sha'awa da ake yi wa mutum, rahoton The Cable.
Musa Lurwanu Maje shi ne wanda ya labe da sunan Zahra Mansur, yana tsula tsiya a Facebook. Maje ya rika karbar kudi daga hannun jama’a ba tare da an ankara ba.
Wata budurwa ta bayyana yadɗa rayuwa ta juya mata baya a ɓangaren soyayya ta yadɗa ta kwashe shekaru a Burtaniya amma babu waɓda ya taba kula ta da sunan so.
Labaran Soyayya
Samu kari