Matawalle
Gwamnan jihar Zamfara, Lawal Dauda, ya bayyana yadda tsohuwar gwamnatin Matawalle ta siyo manyan motoci na alfarma na biliyan N2.79bn amma ko ɗaya bai bari ba.
Sabon Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal Dare ya zargi Bello Muhammad Matawalle da barin gidan gwamnati da kayan al’umma, ya ce an tsere da motoci da kayan gwamnati
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin kasa ta'adi (EFCC), ta ce ba zata tayaa tana ja'in ja da wanda take huhuma da ɗibar kuɗin talakawan jiharsa ba.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bayyana irin yadda Abdulrasheed Bawa, ke shiga harkokin cin hanci da rashawa, ya ce ya taba neman ya ba hi wasu kudi.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ta bakin mai magana da yawunsa, Mista Zailani Bappa, ya ce a halin yanzu ba zai ce komai ba kan zargin EFCC ke masa.
Gwamnatin tarayya ta maida martani ga kalaman gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle, wanda ya nemi EFCC ta fara bincikar ministoci da hadiman shugaba Buhari.
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta ce tana binciken gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle bisa zargin sama da fadi na N70bn a lokacin mulkinsa.
Ana musayar kalamai bayan Bello Matawalle ya fadawa EFCC ta binciki Ministoci da manyan Aso Rock. Hukumar ta ce za ta soma binciken Gwamnoni da za su bar mulki.
Gwamnan jihar Zamfara, Muhammad Bello Matawalle, ya yi kira ga shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, kar ya bari gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya bar kasar nan.
Matawalle
Samu kari