Matawalle
Karamin ministan tsaron Najeriya ya caccaki kungiyar dattawan jihar Katsina bisa barazanar da ta cewa Arewa ka iya jingine Tinubu a zaben 2027 idan ɓe gyara ba.
Karamin ministan tsaron Najeriya, Bello Matawalle, ya ce ma'aikatar tsaro zata gudanar da bincike kan rahoton cin hancin da aka wallafa kan hafsan sojojin ruwa.
Karamin ministan tsaro Bello Matawalle ya shawarci yan Najeriya da su yi riko da al'adun juna domin kara bunkasa zaman lafiya da hadin kai a kasa.
Karamin Ministan Tsaro a Najeriya, Bello Matawalle ya amince don yin aiki tare da Gwamna Dauda Lawal Dare na jihar Zamfara musamman bangaren rashin tsaro.
Shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ya sha alwashin cewa zai sake nazari kan bincike tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle a badaƙalar N70bn.
An yi gwamnonin da suka dare mulki saboda hukuncin kotu, rasuwa ko tsige masu mulki. Rahoton nan ya tattaro wadanda suka samu mulki a sakamakon hukuncin kotun koli
Bayan hare-haren da yan bindiga suka kai kananan hukumomin Bokkos da Barkin Kadi na jihar Filato, yan siyasa sun fara kai ziyara, ciki harda Shettima da Peter Obi.
Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle ya gargadi sabbin Burgediya Janar 47 da suka samu karin girma zuwa Manjo Janar kan dakile matsalar tsaro a Najeriya.
Bana Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya zama shugaban APC, rahoton nan ya tattaro wasu jihohin da ake tunanin za su iya fadawa hannun jam’iyyar APC nan ba da dadewa ba.
Matawalle
Samu kari