Matawalle
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana kwarin guiwar cewa shi ne zai sake lashe zaben da kotu ta bada umarnin a sake shiryawa a kananan hukumomi uku.
Garba Muhammad Datti, ya yi hasahen cewa nan bada jimawa ba karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, zai dawo da nasarar da ya samu a zaben jihar Zamfara.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya sha alwashin kwato kujerarshi bayan kotun daukaka kara ta ayyana zaben a matsayin wanda bai kammala ba.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi martani kan hukuncin zaben jihar Zamfara, ta ce hukuncin ya yi daidai kuma akwai tsagwaron adalci a ciki.
Matasa a Najeriya sun yabi Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle da babban Minista Badaru Abubakar kan inganta tsaro a kasar Najeriya baki daya.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma ministan Tinubu ya bayyana irin kokarin da ya yi wajen ciyar da fannin tsaro a Arewa gaba, ya fadi dalilinsa masu kyau.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma ƙaramin Ministan tsaro, Bello Matawalle, ya yi ikirarin cewa tsohuwar Gwamnatin da ta sauka ta yi wasa a sha'anin tsaron ƙasa.
Karamin Ministan Tsaro a Najeriya, Bello Matawalle ya sha alwashin tabbaar da tsaro mai inganci yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben gwamnoni,
Matawalle ya ce lokacin shugaban kasa ya ba su umurnin zuwa Zamfara don tattauna wa kan sace daliban Gusau, Gwamna Lawal ya tsallake ya bar kasar.
Matawalle
Samu kari