Matawalle
A safiyar ranar Juma'a, 26 ga watan Afrilu 'yan bindiga suka kai hari kauyen Maradun da ke jihar Zamfara inda suka kashe mutane biyu tare da yin garkuwa da wasu 30.
Tsohon sanatan Zamfara ta Tsakiya, Sanata Kabiru Marafa, ya caccaki karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, kan sukar da ya yi wa Dattawan Arewa.
Yayin da Kungiyar Dattawan Arewa ta caccaki gwamnatin Bola Tinubu, kungiyar Arɗos na Fulani a Najeriya ta nuna goyon bayanta kan shugabancin Tinubu a kasar.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya yi kakkausar suka kan kungiyar Dattawan Arewa inda ya kalubanci masu mukamai a yankin su kare gwamnatin Bola Tinubu.
Karamin ministan tsaron Najeriya, Muhammad Bello Matawalle ya ce Bola Ahmes Tinubu ya shirya zuba manyan ayyuka a Arewacin Najeriya, ya soki NEF.
Karamin ministan tsaro a Najeriya, Muhammad Bello Matawalle ya caccaki kungiyar dattawa Arewa bisa kalamaɓ da ta cewa Arewa ta yi nadamar zaben Tinubu.
Karamin ministan tsaro Bello Muhammad Matawalle, ya yaba sojojin Najeriya kan nasarorin da suke samu na sheke 'yan ta'adda. Ya ce za su kawo karshen matsalar.
Kungiyar Southern Nigeria Youth Movement ta ja kunnen Gwamna Dauda Lawal kan sukar Bello Matawalle inda ya ce ya kamata ya maida hankali kan dakile matsalar tsaro.
Jam'iyyar APC a Arewa maso Yamma ta gargadi jami'yyar PDP a jihar Zamfara kan zargin karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya raba shinkafa ga 'yan bindiga.
Matawalle
Samu kari