Jihar Legas
Usman Ekukoyi, wani 'dan Najeriya dake siyar da gwanjo ya bayyana labarin yadda rayuwarsa ta sauya daga tallar gwanjo zuwa miloniya mai katafaren shagon kaya.
Wani mutum mai shekara 55, Abdulawaheed Lamidi, ya rasa ransa yayin da ya kama daki a otel da budurwarsa a City International Motel, Council Bus-Stop, a Legas.
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Legas, SP Benjamin Hundeyin, ya ja kunne jama'a da su kiyayi kai wa wadanda basu sani ba ziyara ba tare da sun sanarwa ba.
Jihar Legas - Wani dan kasar Kamaru ya janyo ce-ce-ku-ce a shafukan sada zumunta bayan ya bayyana dawowar sa Najeriya cikin farin ciki. Rahoton jariLegit.NG
Jihar Legas - Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, ya bayyana cewa ya gargadi gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari da cewa manufofinta na tattalin arzik.
Yayin da abubuwa ke ƙara tashi musamman man fetur kuɗin tafiye-tafiye a jihar Legas ya cigaba da tashi kullum, hakan ya tilasta wa masu ɗibar albashi neman wani
Yan sandan jihar Legas sun kama wani mutum mai shekaru 36, Ifeanyi Ezennaya, kan zargin sace wa mata shida wayoyinsu na iPhone da kudinsu ya kai N4m bayan shay
Jihar Legas - Rajistaren Hukumar Shirya Jarrabawa ta Kasa (NECO), Farfesa Ibrahim Wushishi, ya yi alkawarin cewa za a fitar da sakamakon Jarrabawar Sakandare
Wani 'dan Najeriya mai suna Innocent C. Kwantagora ya daukowa kansa babban aiki yayin da yace zai tattaka tun daga Osogbo a jihar Osun har zuwa jihar Legas.
Jihar Legas
Samu kari