Jihar Legas
Jami'an tsaro sun tsinci rubabbun gawarwakin wani dan kasuwa, Lawrence Olorungbon, matarsa da yaransu uku a cikin gidansu da ke yankin Apapa ta jihar Lagas.
An fara wannan tafiyar kan titi mai cin rai ne a 19 ga watan Afirilu sannan aka kammala a ranar 29 ga watan Mayu wanda wani mai babur Kunle Adeyanju ya fara.
Sanatan yammacin Legas, Solomon Olamilekan Adeola, ya lashe zaben fidda gwanin sanatan da zai wakilci yammacin jihar Ogun a zaben fidda gwanin jam'iyyar APC.
Sakamakon zaben fidda gwanin jam’iyyar APC da aka yi na majalisar wakilai a Alimosho da ke Jihar Legas, mutane akalla guda biyu ne su ka rasa rayukansu, Daily T
A dai-dai lokacin da 'ya'yan manya-manyan masu rike da madafun iko da yan siyasa ke smaun nasara, ɗan minista Lai Muhammed, ya sha kaye a zaben fidda gwani.
Wani injiniyan ruwa mai suna Pakama da wasu abokan aikinsa biyu sun yi amfani da shafin Twitter don nuna babban kifin da suka kama a tekun da ke unguwar anchora
An tabbatar da mutuwar mutane hudu yayin da wasu mutane biyar suka samu munanan raunuka sanadiyyar rushewar sabon gini a Alayaki lane, dake tsibirin Legas.
Legas - Kwamishanan yan sandan jihar Legas, Abiodun Alabi, ya bayyana cewa hukumar za tayi fito-na-fito da yan bakin haure dake zuwa jihar aikin babur, rahoton.
Wata babbar kotun jihar Legas a ranar Juma'a, ya yankewa wani bature dan kasar Denmark, Dane Peter Nielsen, hukuncin kisa bisa laifin kashe matarsa 'yar Najeriy
Jihar Legas
Samu kari