Jihar Legas
Shugaban jasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wata katafariyar cibiyar al'adun Yarbawa da aka gina a jihar Legas, an gayyaci manyan mutane daga yankuna da yawa.
Wani matashi 'dan Najeriya ya saki bidiyon da ke nuna gida da wani dillali a Legas ya nunawa kawarsa kan N650,000. Jama’a sun yi martani sosai kan bidiyon.
Dan takarar gwamnan Legas karkashin inuwar PDP, Abdulazeez ‘Jandor’ Adediran, ya karbi wasu manyan siyasa daga jam'iyyar SDP, sun ce shi dace ya karbi mulki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shilla jihar Legas domin kaddamar da wasu ayyukan da gwamna Sanwo-Olu ya yi a jihar sa da ke Kudu maso Yammacin Najeriya.
Ma'aikatan NAHCO a Najeriya sun fada yajin aiki a safiyar Litinin inda suka hana jirage sauka da tashi a filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Legas.
Kotun jihar Legas dake Ikeja ta yankewa wani bokanizar hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin amfani da almakashi wajen fashi da makami a unguwar Akesan.
Albishirin yan Najeriya! jiragen ruwa dauka da kimanini litar man fetur milyan dari sun dira tashar jirgin ruwa a Legas daga kasashen waje kuma za'a fara lodi.
Wani kwandastan mota a Legas ya narka zukatan jama'a bayan ya nuna kyan halinsa. Ya dire daga mota inda ya tafi nemawa fasinja mara lafiya ruwan da za ta sha.
Babban bankin Najeriya ya ce akwai kudade a kasa, amma bankunan kasar nan ba sa son ba ma mutane, don haka zai dauki matakin da ya dace kan dukkan bankunan.
Jihar Legas
Samu kari