Jihar Legas
Yayin da ake ci gaba da fuskantar karancin sabbin kudi, an ga 'yan kasuwa na ci gaba da karbar tsoffin kudade a wurin taron gangamin kamfen dan takar Tinubu.
Wata kotun sauraron laifuka na musamman a Legas ta yanke wa Dr John Abebe, sirikin tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo daurin shekaru bakwai a gidan yari
Sabon rikici ya kunno kai a jihar Legas, kudu maso yammacin Najeriya da safiyar yau Juma'a inda wasu fusatattun matasa suka fara tare tituna tare da kona tayoyi
Hankulan al'umma sun tashi a yayin da wasu yan sanda a unguwar Ikorodu, jihar Legas suka kashe wani mutum wanda daga baya suka gano jami'in rundunar soja ne.
Wasu mahara da ba'a san ko su waye ba sun je har kofar gida sun yi ajalin ɗan riko na jigon jam'iyyar PDP a Legas, Chief Dapo Sarumi, da karfe 9:00 na dare.
Hukumar yaki da sha da fatauncin miyagun kwayoyi NDLEA ta kama wani babban fasto mazaunin Legas tare da wasu mutane yana kokarin safara miyagun kwaya zuwa Dubai
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben ranar 25 ga watan Fabrairu ya yi tir da harin da wasu yan daba suka kai wa magoya bayansa a Legas.
Wani soja ya halaka wani dan kasuwa a Legas a yayin da ya ke kokarin karbar kudin harajin tikiti daga hannun wata yar kasuwa a yankin Oshodi a jihar Legas.
Yayin da zabe ya rage yan kwanaki, wasu jam'iyyun siyasa 29 masu adawa a jihar Legas, sun ce sun hangi kyaun goben Najeriya a jikin Bola Ahmed Tinubu na APC.
Jihar Legas
Samu kari