Jihar Legas
Fasinjoji da dama sun samu raunika a wani haɗarin jirgin ƙasa da mota a jihar Legas. Jirgin ƙasan dai yayi taho mu gama ne da motar wacce take akan titin sa.
Yayin da ake dab da zaben gwamna a jihar Legas, jam'iyyar APC ta ƙara kargi da yar takarar mataimakin gwamna a inuwar SDP tare da daruruwan magoya bayanta.
Rundunar yan sanda a Legas ta maka wani mai gidan haya a kotu kan tuhumarsa da kai sunayen wasu yan haya 2 a gidansa matsafa inda aka yi barazanar za a halakasu
Yanzu muke samun labarin yadda gobara ta yi kaca-kaca da kayan miliyoyin kudi a wata kasuwar kayan ababen hawa da ke jihar Legas a Kudu masu Yammacin kasa.
Duk da umurnin da kotun kolin Najeriya ta bada na cigaba da amfani da tsaffin takardun naira, yan kasuwa, direbobi da sauransu na cigaba da kin karbar kudin.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLEA), ta gurfanar da wani soja a gaban kotu bisa tuhumar safarar haramtattun miyagun ƙwayoyi a jihar Legas.
Yayin da ake ganin abubuwa sun fara daidaita kuma sauki ya taho bayan bankuna sun fara baiwa kwastomimi tsoffin naira, yan kasuwa sun ce ba zasu karba ɓa .
Bankuna sun samu sahalewar babban bankin Najeriya na cu gaba da baiwa yan Najeriya tsoffin takardun naira bayan hukuncin Kotun koli na tsawaita wa'adin kuɗin.
Yayin da karancin takardun kuɗi ke kara jefa mutane cikin wahalhalu, da yawna bankuna a wasu yankunan Legas sun sa kwado sun datse Get dinsu gudun tashin rigima
Jihar Legas
Samu kari