Jihar Legas
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya yi wasu yan sauye-sauyen wuraren aiki a cikin masu ba shi shawara ta musamman, waɗanda ya rantsar ranar Laraba.
Bayan zanga-zanga da ake ta yi a Najeriya kan kare-karen kudin makaranta, Jami'ar Legas ta rage kudin makarantar dalibai a yau Juma'a 15 ga watan Satumba.
Bayan shafe fiye da sa'o'i 12 babu wuta a Najeriya, yanzu Kamfanin samar da wutar lantarki ya sanar da gyara wutar tare da dawo da ita, ya godewa jama'a da hakurinsu
Gwamna Babajide Sanwo-Olu nq jihqr Legas ya rantsar da sabbin kwamishinoni 38 da majalisar dokokin jihar ta tantance bayan kai ruwa rana da wasu hadimai.
Tsohon gwamnan jihar Legas, Babatunde Raji Fashola ya bayyana cewa zai taka rawarsa a matsayinsa na ɗan ƙasa a gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaben mambobin majalisun tarayya mai zama a jihar Legas ta rushe nasarar ɗan majalisa na jam'iyyar LP, ta ce a koma akwatun zaɓe.
Wata mata da ba a gano bayananta ba har yanzu ta faɗi kuma rai ya yi halinsa nan take da safiyar Litinin din nan a gadar Mile 2 da ke jihar Legas, an fara bincike.
Fasto Daniel Olukoya ya kalubalanci sauran Fastoci da ke hasashen zabe da cewa sun zubar da mutuncin addinin Kirista, ya ce su manzannin karya ne.
A labarin da muke samu, APC ta sake yin nasara a kan PDP a zaben da aka gudanar a shekarar nan, inda kotu ta tabbatar da nasarar dan takarar APC da ya lashe.
Jihar Legas
Samu kari