Jihar Legas
Yayin da ake fama da tsadar kaya a Najeriya, Oba na Iwoland, Abdulrosheed Akanbi ya bukaci Shugaba Tinubu ya samar da hukumar kayyade farashin kaya.
Hukumar Kwastam ta yi nasarar cafke wata tirela makare da buhunan wake fiye da 400 da ke shirin fitar da shi zuwa kasashen ketare ba bisa ka'ida ba.
An samu barkewar wani rikici a jihar Legas wanda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutane da dama a yankin Ibeshe na jihar. 'Yan sanda sun shiga lamarin.
Hamshakin attajirin nan na Najeriya kuma shugaban rukunin Dangote, Aliko Dangote ya barke da kuka yayin ta'aziyyar shugaban bankin Access, Herbert Wigwe.
Hukumar Kwastam a Najeriya ta sanar da cewa za ta sake raba kayan abinci musamman shinkafa a karo na biyu bayan rabon na farko a jihar Legas a makon da ya wuce.
Yayin da ake zargin Tinubu da dauke wasu ma'aikatu zuwa Legas, Dattawan Arewa sun yi zargin shirin sake dauke wasu na'urori daga Kwalejin Fasaha a Zaria zuwa Legas.
Masana’antar Nollywood ta sake babban rashi bayan mutuwar Mista Ibu inda mahaifiyar daya daga cikin fitattun jarumanta, Kate Henshaw ta rasu a jiya.
Masana'antar Nollywood ta shiga wani irin yanayi bayan sanar da rasuwar fitaccen jarumin fina-finan Nollywood a Najeriya, John Okafor da ka fi sani da Mista Ibu.
Jami’an ‘yan sanda sun yi ram da wasu ma’aurata tare da wasu biyu da aka kama bisa laifin rarraba jabun kudade ta hanyar kasuwanci POS a jihar Legas.
Jihar Legas
Samu kari