Jihar Legas
Rahotanni da muke samu sun ce tsohuwar Jakadiyar Najeriya a Trinidad da Tobago, Ambasada Nne Furo Kurubo, a jihar Lagos tana da shekara 84 a duniya.
An tabbatar da cewa wasu yan daba sun kai wa tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a AAC, Omoyele Sowore, hari a Lagos yayin gasar tsere da ake yi a jihar.
Mai girma shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar jagoran ƙungiyar yarbawa ta ƙasa watau Afenifere, Ayodele Adebanjo.
Jagoran kungiyar yarbawa watau Afenifere, Ayodele Ayobanjo ya mutu da safiyar yau Juma'a, 14 ga watan Fabrairu, 2025 a gidansa da ke Lekki a jihar Legas.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya rage farashin man fetur a wasu yankunan jihar Legas. Hakan na zuwa ne bayan Matatar Dangote da MRS sun rage farashin mai.
Gwamnonin Kudu maso Yamma sun kafa tawagar hadin gwiwa ta tsaro tare da amfani da fasahar zamani don tabbatar da tsaro da bunkasa tattalin arzikin yankin.
Jami'an hukumar kwastam ta Najeriya sun yi nasarar cafke mugayen makamai da suka kunshi bindigogi da alburusai ana shirin watsa cikin ƙasa a Legas.
An samu matsala a tushen wuta naƙasa, wanda ya janyo daukewar wuta a yankunan Abuja, Kogi, Neja da Nasarawa. Ana kan aikin gyara tare da hukumomi.
Yayin da ake tababa kan kafa kotunan Shari'ar Musulunci, Kungiyar Malaman a yankin Yarbawa sun koka kan wariya wajen nade-naden muƙamai a gwamnatin Bola Tinubu.
Jihar Legas
Samu kari