Labarin Sojojin Najeriya
Rundunar sojojin Najeriya ta mika dalibar Chibok da suka ceto ga gwamnatin jihar Borno a jiya Alhamis. Rundunar ta ce za ta cigaba da kokarin ceto sauran.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa a cikin mako guda a fadin kasar nan. Sojojin sun kuma ceto mutanen da aka sace.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cafke wani soja mai suna Mubarak Yakubu boye da makamai cikin buhun shinkafa. Kakakin rundunar ne ya bada sanarwar.
Yarima Harry da matarsa Megham za su kawo ziyara Najeriya a gobe Jumu'ah. Za su ziyarci jihohin Kaduna da Lagos. Za su kuma shafe kwana uku yayin ziyarar.
Hedikwatar tsaro ta karbi sababbin motocin yaki masu sulke guda 20 daga hannun ma'aikatar tsaro. Ana sa ran motocin za su kara taimakawa wajen yaki da ta'addanci.
Dakarun sojojin Najeriya sun janye daga kauyen Okuama na karamar hukumar Ughelli ta Kudu a jihar Delta bayan sun kwashe kwanaki masu yawa a cikinsa.
A wani sojan Najeriya ya bayyana rashin kayan aiki na zamani, rashin wadatattun ma'aikata da rashin walwala a matsayin manyan matsalolinsu wajen yakar yan ta'adda.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar yin galaba kan 'yan ta'adda a jihohin Ƙaduna da Borno. Sojojin sun yi nasarar ceto mutanen da aka sace.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar 'yan ta'adda a jihar Benue bayan sun yi musayar wuta. Jami'an tsaron sun kubutar da mutum biyu.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari