Labarin Sojojin Najeriya
Rundunar sojojin saman Najeriya (NAF) ta yi ruwan bama-bamai kan 'yan ta'addan ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa.
Rundunar tsaron Najeriya ta cigaba da da hada kai da sojojin Najar wajen yaki da 'yan ta'adda duk da sabanin siyasa da aka samu tsakanin Tchiani da Tinubu.
Alhaji Attahiru Bafarawa ya bayyana kasurgumin ɗan bindigar dajin nan, Bello Turji ya kai hari wani kauye tun kafin wa'adin da ya gindaya ya cika a jihar Sakkwato.
Mawaki Dauda Kahuta Rarara ya ce lokaci ya wuce da za a ci gaba da zurawa Janar Abdourahamane Tchiani ya na garkuwa da jamhuriyyar Nijar da tsohon shugaba, Bazoum.
Sojojin Najeriya sun yi kofar rago ga Bello Turji yayin da suka kashe manyan na hannun damansa suka kama masu taimaka masa a Sokoto, Zamfara da Kebbi.
Rundunar sojojin kasar nan ta ce ba za ta amince a tuhumi hukumomin tsaro, musamman sojoji domin tabbatar da gaskiyar hare-haren a kan fararen hula.
Sojojin Najeriya sun kashe wasu manya manyan shugabannin ‘yan bindiga da suka hada da Halilu Sububu a karkashin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a shekarar 2024.
Shugaban 'yan bindiga, Bello Turji, ya yi kunnen uwar shegu da rokon da wasu shugabannin Fulani suka yi masa. Ya ci gaba da kai hare-hare a Zamfara.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ), ta bayyana adadin 'yan ta'addan da dakarun sojoji suka hallaka a shekarar 2024. Ta ce an kashe shugabannin 'yan ta'adda 1,000.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari