Labarin Sojojin Najeriya
Za a ji labari ‘Yan Majalisar Arewa za su bada gudumuwar N350m a sakamakon harin sojoji a Tudun Biri. Shugaban majalisa da ‘yan majalisar Kaduna sun bada N45m.
Rundunar soji ta ceto iyalan gidan sarkin kauyen Dungwel da 'yan bindiga suka cinna wa wuta a karamar hukumar mangu jihar Plateau. An kai harin ranar Lahadi.
Dakarun sojojin sama na atisayen 'Operation Whirl Punch' sun samu nasarar salwantar da kasurgumin shugaban yan ta'adda a wani luguden wuta da suka yi musu.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya nemi afƴwar yan Najeriya kan kuskuren harin bam da sojoji suka yi a jihar Kaduna.
Kungiyar lauyoyin arewa mai mambobi fiye da 600 ta sanar da shirinta na maka gwamnatin Bola Tinubu a kotu kan harin bam da ya lakume rayuka 120 a Kaduna.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta gina gidaje da asibitoci saboda abin da ya faru a Tudun Biri. Da ya kai ziyara, Kashim Shettima ya ce za su dauki matakai.
DHQ ta ce daga yanzu ba za a sake jefa bam ba har sai an tabbata. An dauki darasi, nan gaba za mu rika tabbatarwa kafin mu harba bam-bamai – Sojoji
Isa Ali Ibrahim (Pantami), CON, FCIIS, FBCS, FNCS ya bada shawara ga sojoji ganin abin da ya faru a Tudun Biri. Malamin ya yabawa hafsun sojojin kasa da kokarinsa.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya sauka a filin jirgin sansanin sojin sama da ke Mando domin zuwa ta'aziyya kan harin bama-baman soji.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari