Labaran Duniya
Fadar Buckingham ta sanar da cewa za a birne sarauniya Elizabeth II ranar 19 ga watan Satumba.Akwatin gawarta za a a jiye tun daga Laraba don ganawa da jama'a.
Farfesa Uju Anya ta bayyana dalilin da yasa ta furta marasa dadi game da sarauniyar Ingila, Elizabeth ta II a yayin da ta ke gadon mutuwa. Farfesan, haifafiyar
Wani Na kusa da Shagari ya bada labarin kirkin da Sarauniya Elizabeth tayi wa Shugaban Najeriya da kuma hana a cafke tsohon Ministan Shagari, Ummaru Dikko.
Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta ya ayyana kwanaki uku na hutu don a kasarsa don zaman makoki na rasuwar Sarauniya Elizabeth II, NTV ta rahoto. A cikin wata
Sarki Charles III,sabon sarkin Birtaniya, ya sha awalshin bautawa jama'arsa da kasashen dake kasan mulkinsa da biyayya,mutuntawa da kauna har karshen mulkinsa.
An nada shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, NGF, kuma gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Femi mukamin shugaban kungiyar yankunan Afirka, FORAF. A cewar sakon kar ta
Ingila ta fada makoki a ranar Alhamis, 8 Satumban 2022 bayan labarin mutuwar sarauniya Elizabeth Alexandra wacce ta kasance sarauniyar da ta fi dadewa a mulki.
Daya bayan daya, sai da muka kawo maku duk Firayim Minista 15 da aka yi a Lokacin Mulkin Sarauniya Elizabeth. Elizabeth tayi zamani daya da Winston Churchill.
A jiya Sarki Charles III ya gaji mahafiyarsa wanda ta rasu bayan tayi shekaru 70 tana kan mulki a kasar Ingila. A rahoton nan, mun tsakuro kadan a tarihinsa.
Labaran Duniya
Samu kari