Labaran Duniya
Rahotanni sun nuna cewa ana fargabara da yawan mutane sun kwanta dana yayin wasu jirage masu saukar Angulu suka gamu da hatsari a Kentucky na kasar Amurka.
Alkawarin Allah Baya Tashi Kuma Ai Daman Komai Lokaci Ne: Wata Mata Data Kashe ₦6,233,688 Don Cin Jarabawar Koyar Mota Sau 960 Tayi Nasara Daga Karshe Ta Samu
Alhaji Aliko Dangote ya samu kudin da sun kai Naira Biliyan 460 a cikin sa’a 24. Arzikin Attajirin kasar Najeriyan ya fi na Alexey Mordashov da Alisher Usmanov.
Amurka ta na zargin akwai inda aka hana mutane kada kuri’arsu a zabe. Kabilanci ya yi aiki a zaben da aka yi a jihar Legas, sannan an yi rikici a Jihohin Kano.
Wani mutum mai suna Sidney Holmes, dan shekara 57 da aka yanke wa hukuncin daurin shekara 400 kan zarginsa da fashi ya samu yanci bayan an gano ba shi da laifi.
Wata kyakkyawar budurwa ta dauki hankula sosai bayan bayyanar bidiyonta tana tafiya tare da zakuna. Mutane da dama sun cika da mamaki bayan ganin bidiyon nata.
Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya bayyana adadin yawan mutanen da suka rasa ransu da waɗanda suka samu raunika a girgizar ƙasae da ta auku.
Hukumar ƙidaya ta ƙasa (NPC) ta nuna shakku kan yiwuwar ƙidaya a watan Maris kamar yadda aka tsara a baya. Hukumar NPC ta kawo dalilan ta na wannan shakku.
Wani matashi ya nuna halin wayau da hikima ga wata budurwa da ta hana shi lambar wayar ta. Matashin ya lallaɓo ya biyo mata ta bayan gida inda sai gashi ya samu
Labaran Duniya
Samu kari