Kwankwasiyya
Tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola ya gana da Sanata Rabiu Kwankwaso sun gana a jihar Legas da ake zargin bai rasa nasaba na zaben 2027 mai zuwa.
Shugaban tsagin NNPP na kasa, Agbo Major ya ce sun riga sun kori Rabi'u Musa Kwankwaso da Buba Galadima da 'yan kwankwasiyya daga jam'iyyar NNPP.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi tsohon kwamishinan shari'a a mulkin Ganduje, Barista Haruna Isa Falali zuwa jam'iyyar NNPP. 'Yan kwankwasiyya sun yi murna.
Abba Kabir Yusuf ya ziyarci Rimin Zakara bayan rusau. Zai dauki nauyin wadanda suka rasu, za a gina masallacin Jumu'a, asibiti, titi da sauran ayyukan raya kasa.
Tsagin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa tsagin Major da ya gudanar da zaben kusoshin jam'iyyar korarru ne, inda ake ganin dama APC su ke yi wa aiki.
Sanatan jam'iyyyar NNPP mai wakiltar Kano ta Kudu, Kawu Sumaila, ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan amincewa da kafa kwalejin kimiyya da tarayya a Kano.
Jam'iyyar NNPP ta zaɓi Agbo Major a matsayin sabon shugaban jam'iyyar na ƙasa a taron da aka gudanat ranar Talata zuwa Laraba, an zaɓi wasu shugabanni.
Wata kungiyar jam'iyyar APC ta NAGG ta bayyana cewa ba su maraba da tsohon jihar Kano kuma madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso zuwa cikin jam'iyyar.
Babbar kotun jihar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya kan wasu mutum 5 da ake tuhuma da kashr mata a yankin ƙaramat hukumar Wudil ta Kano.
Kwankwasiyya
Samu kari