Zaben jihohi
Farfesa Charles Chukwuma Soludo, zababben gwamnan jihar Anambra, ya yi martani kan nasarar da ya samu a zaben gwamnan jihar da aka kammala a ranar Talata .
Charles Soludo ya lashe zaben gwamna da aka yi a Anambra, wannan ya sa ya shiga sahun gwamnoni 5 masu takardar digirin digirgir a Najeriya. Mun kawo muku su.
Zaben gwamna a jihar Anambra cike yake da rikice-rikice, mun tattaro muku bayanai don sanin dalilin da yasa jihar Anambra ba ta zabe kamar yadda ake a sauran ji
Farfesa Charles Chukwuma Soludo ya lallasa 'yan takara 17 da suka fito neman kujerar gwamnan Anambra. Ya yi nasarar lashe zabe a kananan hukumomi 19 daga 21.
An kammala zaben gwamna a jihar Anambra, sabanin yadda APC tasha kaye, PDP ta fi APC shan mummunan kaye a zaben da dan takarar jam'iyyar APGA ya lashe jiya.
Saura wata 8 zabe, an kai wa tsohon shugaban CBN farmaki a garinsu na Isuofia da ke karamar hukumar Aguata ta jihar yayin da yake tattaunawa da matasan yankin.
Jami'an tsaron Najeriya sun yi artabu da wasu tsagerun IPOB a yankin Ihiala da ake zaben gwamna a yau Talata a jihar Anambra. A halin yanzu abubuwa sun kwabe.
Wata mata ta haifi jaririnta jim kadan bayan ta kada kuri'a zaben gwamnan jihar Anambra. Rahoto ya ce ta sanya wa yaron suna Soludo, wanda yafi kowa yawan kuri'
Wasu jami'an wucin-ggadi na hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa da aka tura karamar hukumar Ihiala ta jihar Anambra sun kauracewa rumfunan zabensu kan tsaro.
Zaben jihohi
Samu kari