Labaran garkuwa da mutane
Wasu ‘yan bindiga a ranar Talata da daddare sun yi wa tawagar sabon zababben dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Jos ta Arewa-Bassa, Musa Agah kwanton ba
A kalla mutane biyar ne cikin baki da suke dawowa daga bikin daurin aure na gargajiya a Anambra a daren ranar Litinin ne suka fada hannun yan bindiga. DSP Tooch
Kwanaki kaɗan bayan iyalai sun biya kuɗin fansa, Farfesa a Jami'ar DELSU da yan bindiga suka yi garkuwa da shi ya riga mu gidan gaskiya a kan hanyar Asibiti.
Yanzu muke samun mummunan labarin wani iftila'in da ya faru a jihar Taraba, inda wani bam ya tashi a wani gidan cin abinci. An ce akalla mutane 3 ne suka mutu.
A yammacin ranar Talata ne wani jirgin horar da sojojin saman Najeriya ya yi hatsari a garin Kaduna, Arewa maso Yammacin Najeriya, kamar yadda aka kawo ruwaito.
Jigon mai fada a ji ya yi wannan roko ne yayin ganawa da manema labarai, inda ya bayyana cewa, Goodluck Jonathan ne kawai ‘yan Najeriya za su iya amincewa
Yan ta’adda sun kashe uku daga cikin mutane 26 da aka sace daga kauyen Ungwan Bulus sannan sun yi barazanar kashe sauran da suka rage idan ba a biya fansa ba.
Babban limamin cocin nan da ke tasa shugaba Buhari a gaba, Matthew Kukah, ya ce Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya)
Wani sabon ma’aikacin gidan burodi mai suna John Emeka ya tsere da kudi naira 350,000 na kamfanin da yake aiki da shi jim kadan bayan daukarsa aiki a kamfanin.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari