Labaran garkuwa da mutane
Rahotanni sun kawo cewa an sallami Abdulmalik Tanko ne daga tsohuwar makarantar da yake jagoranta da koyarwa bisa zarginsa da aka yi da wawure wasu kudade.
Gwamnan jihar Kano ya sake martanin kan kisan Hanifa Abubakar da wani mai makarantar kudi ya yi. Ya ce dole ne gwamnatin jihar Kano ta yi adalci a lamrin cikin
Jami'an hukumar yan sanda reshen jihar Oyo sun samu nasarar damke wasu mata biyu bisa zargin cin amana da yunkurin yin garkuwa da mutane a Ibadan, babban birni.
Rahotanni sun kawo cewa iyayen mutumin da ake zargi da kashe Hanifa Abubakar mai shekaru 5, Abdulmalik Tanko, sun gudu sun bar gidansu kan tsoron kai masu hari.
Yan sandan Anambra sun kaddamar da sunayen wasu mutane 21 da ake nema ruwa a jallo kan kisan wasu mutane biyu a garin Ogwuaniicha da ke karamar hukumar Ogbaru.
Masu garkuwan da suka yi garkuwa da mahaifiyar kakakin majalisar dokokin jihar Kano, sun sako ta bayan karɓan zunzurutun kuɗi miliyan N40m a matsayin fansa.
Bayan ceto kwamishinansa daga hannun yan bindiga, Gwamna Douye Diri na Bayelsa ya sauke babban sarkin garin Otuokpoti da ke karamar hukumar Ogbia ta jihar.
Kungiyar tuntuba ta arewa wato ACF ta yi Allah wadai da mutuwar Hanifa Abubakar, da ake zargin shugaban makarantarsu da kashe ta bayan ya sace ta a jihar Kano.
Mutumin da ya kashe wannan yarinya 'yar makaranta ya bayyana adadin 'ya'yansa, ya kuma mika hakuri ga iyayen yarinyar. Ya bayyana inda ya kai kudin da ya karba.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari