Labaran garkuwa da mutane
Kwana daya bayan sakin matar lakcara da ya'yansa, 'yan bindiga sun sake yin garkuwa da Bashiru wanda ya kasance jami'i a kwalejin ilimi na Gusau, jihar Zamfara.
'Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba, a ranar Laraba sun sace mahaifiyar Isyaku Ali-Danja, dan majalisa mai wakiltar mazabar Gezawa a majalisar jihar Kano a
Masu garkuwa da suka sace Mr Ojonimi Ossai, ma'aikacin kamfanin man fetur na Shell sun halaka shi, Daily Trust ta ruwaito. Sun halaka Ossai duk da cewa iyalansa
Jami’an hukumar NSCDC na jihar sun samu nasarar kama wani mai tsaron shago, Tobiloba Olayinka, bisa zarginsa da shirya kulle-kullen garkuwa da mai shagon da yak
Rahoton da ke iso Legit.ng Hausa ya bayyana cewa wasu 'yan bindiga sun sake kai hari jihar Kaduna sun sace mutane sama da goma, sun harbe wani mutum ya mutu.
Labarin da muka samu daga fadar gwamnatin jihar Filato sun tabbatar da cewa an yi garkuwa da matar mataimakin shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin ranar Talata.
Dattijon da ya yaye rufin kwanon gidansa domin ya siyar saboda ya ceto yaronsa daga hannun masu garkuwa da mutane ya ce wasu mutane na kasuwanci da sunansa.
Rahoton da muke samu daga iyalan malamin kwalejin ilimi da fasaha dake Gusau, na nuna cewa yan bindiga sun sako mutum 3 da suka sace bayan biyan su kudin fansa.
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce an sako dalibai 30 da malami daya na kwalejin gwamnatin tarayya (FGC) Birnin Yawuri wadanda ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da su.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari