Labaran garkuwa da mutane
Miyagun ‘Yan bindiga sun yi alkawarin cigaba da kashe ‘Yan Majalisan Anambra. An tsinci wata takarda da ta ce ‘yan bindigan za su cigaba da kashe ‘yan majalisa.
Masu garkuwa da mutane sun saki shugaban karamar hukumar Keffi ta jihar Nasarawa, Muhammad Shehu-Baba da hadimisa, Tanimu Mohammed, da suka yi awon gaba da su.
Legas - Hukumar jirahen kasan Najeriya NRC ta dakatar da dawowar jirgin kasan dake jigilar fasinjoji tsakanin Abuja da Kaduna sai wani lokaci da ba'a sani ba.
Hakimin Karfi da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano, Abdulyahyah Ilo da aka sace ya samu ‘yanci daga hannun wadanda suka yi garkuwa da shi a makon da ya wuce
Gwamnan jihar Kaduna,Nasir El-Rufai, a ranar Alhamis ya bada shawaran tayar da kauyukan Katari, Rijana da Akilibu, dake kan titin babbar hanyar Kaduna-Abuja.
Jihar Kaduna - Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmed -Rufa'i ya bayyana damuwarsa bisa yawaitan yan ta'adan Ansaru da na Boko Haram a jiharsa ta Kaduna.
Wasu tsageru da ba'a sani ba sun yi garkuwa da ɗaliban kwalejin ilimi tq jihar Kaduna da yammacin ranar Litinin, sun nemi makusanta su tattara musu makudan kudi
Boko Haram dai kungiya ce ta ta'addanci da ta shahara a Najeriya da kasashen nahiyar Afrika makwabta, inda ta yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da kuma salwa
Kaduna - Malama a kwalejin fasahar KadPoly wacce yan bindiga suka sace lokacin da ta shiga daji rabawa Fulani kayan azumi, Dr Rahmatu Abarshi, ta samu kubuta.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari