Labaran garkuwa da mutane
Majiyoyin tsaro, a ranar Laraba, sun bayyana cewa sojojin da aka tura yankin Kuje da kewayen magarkama, wadanda suka yiwa yankin farin sani na lungu da sako.
Dan takarar mataimakin gwamna na jam’iyyar APC a jihar Ribas, Dokta Innocent Barikor, ya tsallake rijiya da baya a wani harin da aka kai masa a Fatakwal a jihar
Bashir Magashi, ministan tsaro, ya ce dukkan wadanda ake zargin 'yan Boko Haram ne a gidan yarin Kuje da ke babban birnin tarayya (FCT) sun tsere a jiya Talata.
Da alamu wasu manyan fursunoni a gidan yari na Kuje da ke Abuja sun tsere a harin da wasu ‘yan bindiga suka kai a daren ranar Talata 5 ga watan Yulin 2022.
Mu na da labari ‘Yan ta’addan da suka tare jirgin Abuja su na barazanar yanka wadanda suka dauke. Malam Tukur Mamu ya tabbatar da ingancin labarin da yake yawo.
A gaban idanun mutane ‘yan bindiga su ka kai hari ga tawagar shugaban Najeriya. Wani mutumi ya bada labarin yadda suka arce zuwa cikin daji domin su tsira.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa ne sun sace Yariman ƙauyen Bari da ke ƙaramar hukumar Rogo a jihar Kano, tare da wata matar aure a ranar Talata.
An kashe wani mai gadi mai suna Sunday a gidan man Titolu Venture da ke Igoba a karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar Ondo a Kudu maso Yammacin Najeriya..
A yau ne aka tashi da labarin kone wani ofishin hukumar zabe mai zaman kansa a wani yankin jihar Enugu, lamarin da ya girgiza 'yan Najeriya da dama, rahoton Dai
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari