Labaran garkuwa da mutane
Biyo bayan bidiyon azabtarwan da yan ta'adda suka saki, iyalan fasinjojin jirgin ƙasan Kaduna-Abuja da ke hannun mahara sun kewaye hedkwatar ma'aikatar sufuri.
Ya bayyana haka ne a lokacin da yake jajanta wa tsohon shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Alhaji Adamu Muazu kan kisan da ‘yan bindiga suka yi wa dan uwansa...
‘Yan bindiga sun harbe Mai ba Shugaban Majalisa shawara a Delta. Da yake abin ya auku ne a cikin dare, sai safiyar Lahadi aka tsinci gawar Makanaki cikin dare.
Kudin fansa ya jawo ‘Yan ta’adda suka lakadawa fasinjojin jirgin Kaduna-Abuja duka, hakan ne asalin dalilin da ya sa ‘Yan ta’adda suka fitar da bidiyo a jiya.
A ranar Lahadin da ta gabata ne ‘yan bindiga suka kashe wani direban motar zirga-zrga ta gwamnatin Katsina (KTSTA), Nasiru Yusha’u, bayan da ya yi arba dasu.
‘Yan ta’adda na kitsa yadda za su aukawa wasu gidajen yari da ke yankin Arewacin Najeriya domin fitar da ‘yan ta’ddan da ke kurkukun Zamfara, Gusau da Katsina
Rundunar yan sanda reshen jihar Neja ta ce ta yi ram da wania hatsabibin mai garkuwa da mutane yayin da yake kokarin kai hari da sace manyan mutane biyu a jiha.
A jiya ne aka ji rahoton farko na bayanin yadda ‘Yan ta’adda suka fasa gidan yarin Kuje ya isa fadar Shugaban kasa, za a hukunta duk wanda aka samu da laifi.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an yi nasarar kubutar da jami’an yan sanda 10 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kogi a daren ranar Laraba.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari