Labaran garkuwa da mutane
Ana zargin wata dattijuwa mai fiye da shekaru 60 a Duniya da ta zo daga Legas da laifin dauke almajirai biyu da kuma wata karamar yarinyar shekaru 2 da haihuwa.
Watakila dole a hakura zaben 2023 a shiyyoyin Arewa saboda matsalar rashin tsaro. Shugaban cibiyar CEDDERT ya bayyana haka da ya gabatar da laccaa dazu nan.
Kauyukan Gidna da Gidan-Dogo da ke karamar hukumar Kagarko a jihar Kaduna sun magantu a kan yadda yan bindiga suka farmaki masu zaman makoki da sace mutane.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga sun kashe Kodinetan Hukumar Harajin Haraji ta Kasa (FIRS) mai kula da jihohin Zamfara, Sokoto da Kebbi a Lahadi.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun yi awon gaba da mutum hudu a Kankiya cikin su har da suruka watau matar d'an uwa ga Sanata Ahmed Babba Kaita na jihar Katsina
Jami’an NDLEA sun yi ram da Fasto da laifin harkar kwayoyi. Ana zargin Anietie Okon Effiong da laifin shigo da kilo 90 na kwayar Mkpuru Mmiri daga kasar Indiya.
An kashe shugaban ‘yan ta’adda, Abdulkarim Faca-Faca, wanda ke cikin wadanda suka kitsa harin da aka kai wa ayarin motocin shugaban kasa Buhari a Katsina...
Mai martaba Sarkin Bichi da ke Kano, Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya shirya taron addu’a domin neman taimakon Allah kan matsalolin tsaro da ke addabar kasar nan.
An kashe wasu ‘yan bindiga biyu a ranar Alhamis lokacin da suka kai hari a gidan wani sufeton ‘yan sanda a garin Orogwe garin da ke a karamar hukumar Owerri.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari