Labaran garkuwa da mutane
Wasu ‘yan ta’adda sun kai farmaki kan ayarin motocin mataimakin sufeto Janar na ‘yan sanda na shiyya ta 12 da hedikwatarsa da ke Bauchi, Audu Madaki a hanya.
A wani yunkuri na kawar da fargabar mazauna Abuja dangane da barazanar tsaro da ake gani a baya-bayan nan, Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Usman.
A yau ne biyar daga cikin fasinjojin da ke hannun 'yan bindigan da suka farmaki jirgin Abuja zuwa Kaduna suka kubuta bayan shafe watanni a maboyar 'yan ta'adda.
Yanzu muke samun rahoton da ke cewam an sake sakin wasu fasinjoji biyar da aka yi garkuwa da su a harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, yanzu saura 35 a tsare.
Tsohuwar shugabar mata a jam’iyyar APC mai mulki a karamar hukumar Omala ta jihar Kogi, Hajiya Ageji Omale ta tsallake rijiya da baya a wani harin da aka kai.
A ranar Litinin ne dimbin al’ummar babban birnin tarayya Abuja suka yi dandazo a dandalin Unity Fountain na Abuja, domin nuna rashin amincewarsu da rashin tsaro
Akalla mutane hudu ne suka mutu a yammacin Lahadin da ta gabata, yayin da wasu ‘yan bindiga kimanin 30 a kan babura suka mamaye kasuwar Jauro Manu da ke karamar
Wani rahoto mara dadi ya bayyana cewa ‘yan bindiga sun yi barna a wani kauye da ake kira Damari a karamar hukumar Birnin Gwari, jihar Kaduna cikin makon jiya.
Za a ji Sanatan APC ya bukaci babban Hadimin Buhari ya ajiye aikinsa saboda gazawa, yace Babagana Monguno ya gaza wajen aikinsa na bada shawara a kan tsaro.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari