Labaran garkuwa da mutane
Legas - Hukumar jirahen kasan Najeriya NRC ta dakatar da dawowar jirgin kasan dake jigilar fasinjoji tsakanin Abuja da Kaduna sai wani lokaci da ba'a sani ba.
Hakimin Karfi da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano, Abdulyahyah Ilo da aka sace ya samu ‘yanci daga hannun wadanda suka yi garkuwa da shi a makon da ya wuce
Gwamnan jihar Kaduna,Nasir El-Rufai, a ranar Alhamis ya bada shawaran tayar da kauyukan Katari, Rijana da Akilibu, dake kan titin babbar hanyar Kaduna-Abuja.
Jihar Kaduna - Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmed -Rufa'i ya bayyana damuwarsa bisa yawaitan yan ta'adan Ansaru da na Boko Haram a jiharsa ta Kaduna.
Wasu tsageru da ba'a sani ba sun yi garkuwa da ɗaliban kwalejin ilimi tq jihar Kaduna da yammacin ranar Litinin, sun nemi makusanta su tattara musu makudan kudi
Boko Haram dai kungiya ce ta ta'addanci da ta shahara a Najeriya da kasashen nahiyar Afrika makwabta, inda ta yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da kuma salwa
Kaduna - Malama a kwalejin fasahar KadPoly wacce yan bindiga suka sace lokacin da ta shiga daji rabawa Fulani kayan azumi, Dr Rahmatu Abarshi, ta samu kubuta.
Mutum uku aka gano sun rasa rayukansu yayin da wasu tara aka sace su a sabon farmaki da 'yan bindiga suka kai wa al'ummar Tokace da ke karamar hukumar Chikun.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Laraba, ta ki bayar da belin shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari