Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Wani mutumi ya nuna baiwar da Allah ya masa inda ya maida Keke Napep din da yake sana'a da ita ta koma kamar jirgin sama mai saukar Angulu, mutane sun yi martan
Wani sabon tsarin da kamfanin WhatsApp ta kawo a 2023 zai hana manhajar kamfanin aiki kan miliyoyin wayoyi a fadin duniya fari daga watar Juanirun nan ta 2023.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya umarci jami'an tsaro su hanzarta sakin yaron da ake zargin ya ci mutuncinsa a kafar sada zumunta, yace haka shugabanci.
shugaban kamfanin Twitter ya nemi da mabiya masu amfani da shafin da su zaba masa shin ya ci gaba da zama a matsayinta ko kuma y hakura ya sauka daga matsayinsa
Kotun Shari'ar Musulunci mai zama a Kofar Nasarawa tana kan zama yau don yanke hukunci kan shari'ar Sheikh Abduljabbar Kabara bisa zrgin da gwamnatin Kano.
Yayin da mutane da yawa ke korafin ganin saƙonnin da basu nemi a turo musu ba daga Cibiyoyin sadarwa, hukumar NCC ta share musu hawaye ta sanar da hanya mai sau
Hukumar sadarwa da Najeriya, NCC, ta gargadi yan Najeriya game da amfani da wayoyin salula na wasu kamfanoni da ta ce suna da hatsari kuma ba su da lasisi.
wani rahoto da legit.ng ta tattara ya nuna yadda wasu ke kuste a manhajar whatsapp gtare da daukar bayanan masu amfani da mahnajar dan siyarwa a kasashen duniya
Lai Mohammed, ministan labarai da al'adu na Najeriya ya ce gwamnati na saka idanu sosai kan canje-canjen da ke faruwa a kamfanin Tuwita bayan Elon Musk ya siye.
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari