Shafukan ra'ayi da sada zumunta
WhatsApp zata gabatar da sabbin ka’idojin boye sirri guda uku a cikin manhajatta don kare sakonnin mutane, kamfanin ta sanar da haka a ranar Talata rah Legit.NG
Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Digital Isa Pantami ya yi fatali da sabon yunkurin da gwamnatin tarayya ta yi na kara harajin kashi biyar cikin 100.
Daya daga cikin manyan harsunan nahiyar Afrika, kuma fitacce a duniya; Hausa, ya shiga jerin harasan da ake amfani dasu dungurungum a kan manhajar sada zumunta
Wani group Admin a manhajar WhatsApp ya yi 'batan dabo da kudin kungiyar tsaffin dalibai da suka tara don gyara makarantarsu ta sakandare. Duk da ba'a bayyana s
Wannan shiri na dakatarwa da ta taso za ta kuma shafi wayoyin da ake amfani da su kawai don kiran wayan 911 ne da wasu tsofaffin wayoyin hannu na 4G a yanzu.
Mutane sun shiga tashin hankali yayin da suka gano wata budurwa da ta zo tun daga Legas dan ganin saurayinta na Facebook ta zama bebiya mara iya magana a Legas.
Yayin da yaki tsakanin Rasha da Ukraine ke ci gaba da kamari, mutane da dama na ci gaba da yiwa shugaban Rasha barazana da kisa saboda yadda sojojinsa ke shiga
Ya nemi gudunmawarsu ne domin cimma burinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa, Punch ta ruwaito. Ya bayyana haka a shafin Twitter a yau.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamnai, Isa Ali Pantami, wanda ya karbi bakuncin tawaga daga TIkTok a Abuja ya bayyana hakan a jiya Laraba 16 ga watan Mari
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari